Saurari premier Radio
23.4 C
Kano
Sunday, September 8, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiGwamnatin KanoKotun sauraron korafin zabe dake Kano ta tabbatar da nasarar dan majalisar...

Kotun sauraron korafin zabe dake Kano ta tabbatar da nasarar dan majalisar jiha na NNPP mai wakiltar Bebeji, Hon. Ali Muhammad Tiga. Kotun karkashin mai shari’a L B Owolaba, tayi watsi da karar da Auwal Ibrahim na APC ya shigar dake kalubalantar kasancewa Ali Muhammad Tiga a matsayin dan jam’iyar NNPP da kuma zargin yin a ringizon kuri’a. Da yake yanke hukunci mai shari’a L b Owolaba ya ce mai kara ya gaza gamsar da kotu da kwararan hujjoji bisa haka tayi watsi da karar.

Date:

Kotun sauraron korafin zabe dake Kano ta tabbatar da nasarar dan majalisar jiha na NNPP mai wakiltar Bebeji, Hon. Ali Muhammad Tiga.
Kotun karkashin mai shari’a L B Owolaba, tayi watsi da karar da Auwal Ibrahim na APC ya shigar dake kalubalantar kasancewa Ali Muhammad Tiga a matsayin dan jam’iyar NNPP da kuma zargin yin a ringizon kuri’a.
Da yake yanke hukunci mai shari’a L b Owolaba ya ce mai kara ya gaza gamsar da kotu da kwararan hujjoji bisa haka tayi watsi da karar.

Latest stories

Mai magana da yawun Tinubu ya ajiye muƙaminsa

Mai bai wa shugaban kasa shawara na musamman kan...

Related stories

Mai magana da yawun Tinubu ya ajiye muƙaminsa

Mai bai wa shugaban kasa shawara na musamman kan...