Hukumar zaɓe ta kasa, INEC, ta ce za ta fitar da sabon jerin sunayen ’yan takarar zaɓen shekarar 2027 bayan kammala nazari domin gyara kurakuran da aka samu.
Hukumar ta bayyana cewa matakin na da nufin tabbatar da sahihancin bayanan ’yan takarar da za su shiga zaɓen.
Sai dai ba’a bayyana lokacin da za’a fitar da sabon jerin sunayen ba.
