Skip to content
  • Facebook
  • YouTube
  • Twitter
  • Instagram
  • LinkedIn
  • TikTok
Premier TV
Premier Radio

Premier Radio

102.7 FM

  • Labarai
    • Labaran Asuba
    • Labaran Rana
    • Labaran Kano
    • Labaran Kasa
    • Labaran Dare
    • Wasanni
    • Siyasa
  • Bidiyo
  • Hira ta Musamman
  • Rahotonni
    • Kannywood
    • Kasuwanci
    • Kiwon Lafiya
    • Tsaro
    • Manyan Rahotonni
  • Shirye-shirye
    • Kwaryar Kira
    • Kade-kade
    • Al'adu
    • Tattalin Arziki
    • Shariah da Kotu
    • Sarauta
  • Ma'aikata
Premier TV
  • Home
  • Labaran Kano
  • Gwamnatin Kano za ta tallafawa masu lalurar hakori 15,000 kyauta
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labaran Kano

Gwamnatin Kano za ta tallafawa masu lalurar hakori 15,000 kyauta

Mukhtar Yahya Usman 5 months ago 2 min read
30

Share this:

  • Click to share on WhatsApp (Opens in new window)
  • Click to share on Twitter (Opens in new window)
  • Click to share on Facebook (Opens in new window)
  • Click to share on Telegram (Opens in new window)
  • Click to share on LinkedIn (Opens in new window)
  • Click to print (Opens in new window)
  • Click to email a link to a friend (Opens in new window)

Gwamnatin Kano tace za ta tallafawa masu lalurar hakori 15,000 kyauta a masarautun jihar nan biyar.

Wannan na kunshe cikin wata sanarwa da Jami’ar hulda da jama’a a ma’aikatar lafiya ta jiha Hadiza Namadi ta fitar ranar Juma’a.

Sanarwar ta ce gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ne ya bayyana haka yayin kaddamar da shirin wayar da kan jama’a da kula da lafiyar baki kyauta a babban asibitin Tiga dake karamar hukumar Bebeji.

Ganduje wanda ya samu wakilcin Kwamishinan lafiya Aminu Ibrahim Tsanyawacya ce majinyata 3,000 daga kowacce masarauta ne za su amfana da shirin.

Kwamishinan ya yi kira ga al’umma musamman masu fama da ciwon hakora da su ziyarci cibiyar lafiya mafi kusa da su domin dubasu.

Ya kuma kara da cewa gwamnatin Kano ta ware miliyoyin nairori ta asusun kula da lafiya na jiha domin gudanar da aikin.

Tun da farko a nasa jawabin, babban sakataren asusun kula da lafiya na jihar Kano, Dakta Nura Idris, ya ce makasudin kafa asusun shi ne tallafawa gwamnatin jiha a fannin harkokin kiwon lafiya a fadin jihar.

A nasa jawabin, Mai Martaba Sarkin Rano, Alhaji Kabiru Muhammad Inuwa, wanda ya samu wakilcin Majidadin Rano Kuma Hakimin Bebeji, Alh. Tijjani Abdullahi kuki ya yabawa gwamnatin jiha bisa bullo da shirin wanda ya ce zai amfani jama’a matuka.

Shima da yake jawabi a wajen taron, shugaban karamar hukumar Bebeji, wanda sakataren karamar hukumar Alh. Hassan Usman ya Wakilta ya bayyana jin dadinsa ga gwamnan bisa zabar karamar hukumar domin gudanar da taron da kuma nada daya daga cikinsu a matsayin babban sakataren asusun kula da lafiya.

Mukhtar Yahya Usman

See author's posts

Related

Continue Reading

Previous: Rikicin Rasha:Dangote ya bukaci gwamnatin tarayya ta hana fitar da masara ketare
Next: ‘Mu, Y’an siyasa mun cuci nijeriya’ – Amb. Kazaure

Labarai

Gwamnan Kaduna bashi da hurumin korar malaman KASU -ASUU asuu-strike 1
  • Labarai

Gwamnan Kaduna bashi da hurumin korar malaman KASU -ASUU

Majalisar dokokin Kano za tayi bincike akan Kano Pillars FB_IMG_1659972644118 2
  • Labarai
  • Wasanni

Majalisar dokokin Kano za tayi bincike akan Kano Pillars

Babu maboyar ‘yan bindiga kusa da shalkwatarnu-‘Yan Sanda police 3
  • Labarai
  • Tsaro

Babu maboyar ‘yan bindiga kusa da shalkwatarnu-‘Yan Sanda

Ambaliyar ruwa na ci gaba da rusa gidaje a Kano danbatta 4
  • Labarai
  • Labaran Kano

Ambaliyar ruwa na ci gaba da rusa gidaje a Kano

Burtaniya za ta mayarwa da Najeriya wasu kayan tarihinta da ta sa ce Three pieces of Benin Bronzes are displayed at Museum for Art and Crafts in Hamburg, Germany, Wednesday, Feb. 14, 2018. Germany is returning hundreds of artifacts known as Benin Bronzes that were mostly looted from western Africa by a British colonial expedition and subsequently sold to collections around the world, including German museums. (Daniel Bockwoldt/dpa via AP) 5
  • Al'adu
  • Labarai

Burtaniya za ta mayarwa da Najeriya wasu kayan tarihinta da ta sa ce

Ganduje zai sauya jami’ar Wudil suna zuwa Aliko Dangote ganduje-1 6
  • Gwamnatin Kano
  • Labarai
  • Labaran Kano

Ganduje zai sauya jami’ar Wudil suna zuwa Aliko Dangote

Labarai masu alaƙa

asuu-strike Gwamnan Kaduna bashi da hurumin korar malaman KASU -ASUU 1 min read
  • Labarai

Gwamnan Kaduna bashi da hurumin korar malaman KASU -ASUU

Karibullah Abdulhamid Namadobi 1 day ago 55
FB_IMG_1659972644118 Majalisar dokokin Kano za tayi bincike akan Kano Pillars 2 min read
  • Labarai
  • Wasanni

Majalisar dokokin Kano za tayi bincike akan Kano Pillars

Aminu Abdullahi Ibrahim 2 days ago 84
police Babu maboyar ‘yan bindiga kusa da shalkwatarnu-‘Yan Sanda 1 min read
  • Labarai
  • Tsaro

Babu maboyar ‘yan bindiga kusa da shalkwatarnu-‘Yan Sanda

Mukhtar Yahya Usman 2 days ago 10
danbatta Ambaliyar ruwa na ci gaba da rusa gidaje a Kano 1 min read
  • Labarai
  • Labaran Kano

Ambaliyar ruwa na ci gaba da rusa gidaje a Kano

Mukhtar Yahya Usman 2 days ago 66
Three pieces of Benin Bronzes are displayed at Museum for Art and Crafts in Hamburg, Germany, Wednesday, Feb. 14, 2018. Germany is returning hundreds of artifacts known as Benin Bronzes that were mostly looted from western Africa by a British colonial expedition and subsequently sold to collections around the world, including German museums. (Daniel Bockwoldt/dpa via AP) Burtaniya za ta mayarwa da Najeriya wasu kayan tarihinta da ta sa ce 1 min read
  • Al'adu
  • Labarai

Burtaniya za ta mayarwa da Najeriya wasu kayan tarihinta da ta sa ce

Mukhtar Yahya Usman 2 days ago 66
ganduje-1 Ganduje zai sauya jami’ar Wudil suna zuwa Aliko Dangote 1 min read
  • Gwamnatin Kano
  • Labarai
  • Labaran Kano

Ganduje zai sauya jami’ar Wudil suna zuwa Aliko Dangote

Aminu Abdullahi Ibrahim 2 days ago 61

Bincike

Categories

  • Al'adu
  • Bidiyo
  • Kwaryar Kira
  • Labarai
    • Addini
    • Gwamnatin Kano
    • Hira ta Musamman
    • Kannywood
    • Kasuwanci
    • Kiwon Lafiya
    • Sarauta
    • Shariah da Kotu
    • Siyasa
    • Tattalin Arziki
    • Tsaro
    • Wasanni
  • Labaran Asuba
  • Labaran Kano
  • Rahotonni
  • Shirye-shirye

Recent Posts

  • Gwamnan Kaduna bashi da hurumin korar malaman KASU -ASUU
  • Majalisar dokokin Kano za tayi bincike akan Kano Pillars
  • Babu maboyar ‘yan bindiga kusa da shalkwatarnu-‘Yan Sanda
  • Ambaliyar ruwa na ci gaba da rusa gidaje a Kano
  • Burtaniya za ta mayarwa da Najeriya wasu kayan tarihinta da ta sa ce

Mafi shahara

Gwamnan Kaduna bashi da hurumin korar malaman KASU -ASUU asuu-strike 1
  • Labarai

Gwamnan Kaduna bashi da hurumin korar malaman KASU -ASUU

Majalisar dokokin Kano za tayi bincike akan Kano Pillars FB_IMG_1659972644118 2
  • Labarai
  • Wasanni

Majalisar dokokin Kano za tayi bincike akan Kano Pillars

Babu maboyar ‘yan bindiga kusa da shalkwatarnu-‘Yan Sanda police 3
  • Labarai
  • Tsaro

Babu maboyar ‘yan bindiga kusa da shalkwatarnu-‘Yan Sanda

Ambaliyar ruwa na ci gaba da rusa gidaje a Kano danbatta 4
  • Labarai
  • Labaran Kano

Ambaliyar ruwa na ci gaba da rusa gidaje a Kano

Burtaniya za ta mayarwa da Najeriya wasu kayan tarihinta da ta sa ce Three pieces of Benin Bronzes are displayed at Museum for Art and Crafts in Hamburg, Germany, Wednesday, Feb. 14, 2018. Germany is returning hundreds of artifacts known as Benin Bronzes that were mostly looted from western Africa by a British colonial expedition and subsequently sold to collections around the world, including German museums. (Daniel Bockwoldt/dpa via AP) 5
  • Al'adu
  • Labarai

Burtaniya za ta mayarwa da Najeriya wasu kayan tarihinta da ta sa ce

Ganduje zai sauya jami’ar Wudil suna zuwa Aliko Dangote ganduje-1 6
  • Gwamnatin Kano
  • Labarai
  • Labaran Kano

Ganduje zai sauya jami’ar Wudil suna zuwa Aliko Dangote

Hajj 2022: NAHCON ta kammala dawo da alhazan bana Hajj 7
  • Labarai

Hajj 2022: NAHCON ta kammala dawo da alhazan bana

Premier a kafafen sada zumunta

  • Facebook
  • YouTube
  • Twitter
  • Instagram
  • LinkedIn
  • TikTok

Waɗanda aka fi karantawa

Gwamnan Kaduna bashi da hurumin korar malaman KASU -ASUU asuu-strike 1
  • Labarai

Gwamnan Kaduna bashi da hurumin korar malaman KASU -ASUU

An gano jaririyar da aka sace daga Neja a Kano Jariri 2
  • Labarai
  • Labaran Kano
  • Tsaro

An gano jaririyar da aka sace daga Neja a Kano

Rundunar sojin kasar nan ta musanta sace mutane a hanyar Damaturu sojoji 3
  • Labarai
  • Tsaro

Rundunar sojin kasar nan ta musanta sace mutane a hanyar Damaturu

Omicron: Dakatar da jirage da ga Nijeriya ba ya nufin soke Hajji -Saudiyya Saudiyya 4
  • Addini
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai

Omicron: Dakatar da jirage da ga Nijeriya ba ya nufin soke Hajji -Saudiyya

Omicron: Najeriya ta dakatar da jiragen Saudiyya Burtaniya da Canada shiga kasarta Hadi Sirika 5
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai

Omicron: Najeriya ta dakatar da jiragen Saudiyya Burtaniya da Canada shiga kasarta

Matsalar tsaro: Sarkin Musulmi ya bukaci al’mma su fara alkunutu Sarkin Musulmi 6
  • Addini
  • Labarai
  • Tsaro

Matsalar tsaro: Sarkin Musulmi ya bukaci al’mma su fara alkunutu

An gurfanar da mutum 5 a gaban kotu kan cin naman mutum a Zamfara ZAFARA 7
  • Labarai
  • Shariah da Kotu
  • Tsaro

An gurfanar da mutum 5 a gaban kotu kan cin naman mutum a Zamfara

Ƙarin labarai

asuu-strike Gwamnan Kaduna bashi da hurumin korar malaman KASU -ASUU 1 min read
  • Labarai

Gwamnan Kaduna bashi da hurumin korar malaman KASU -ASUU

Karibullah Abdulhamid Namadobi 1 day ago 55
FB_IMG_1659972644118 Majalisar dokokin Kano za tayi bincike akan Kano Pillars 2 min read
  • Labarai
  • Wasanni

Majalisar dokokin Kano za tayi bincike akan Kano Pillars

Aminu Abdullahi Ibrahim 2 days ago 84
police Babu maboyar ‘yan bindiga kusa da shalkwatarnu-‘Yan Sanda 1 min read
  • Labarai
  • Tsaro

Babu maboyar ‘yan bindiga kusa da shalkwatarnu-‘Yan Sanda

Mukhtar Yahya Usman 2 days ago 10
danbatta Ambaliyar ruwa na ci gaba da rusa gidaje a Kano 1 min read
  • Labarai
  • Labaran Kano

Ambaliyar ruwa na ci gaba da rusa gidaje a Kano

Mukhtar Yahya Usman 2 days ago 66
  • Gida
  • Labarai
  • Hira ta Musamman
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Bidiyo
  • Facebook
  • YouTube
  • Twitter
  • Instagram
  • LinkedIn
  • TikTok
Copyright © by Premier Radio Kano102.7fm All rights reserved.