Saurari premier Radio
26.9 C
Kano
Friday, February 23, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiBabban bankin kasa CBN ya kara adadin kudaden da mutane zasu iya...

Babban bankin kasa CBN ya kara adadin kudaden da mutane zasu iya cirewa a mako.

Date:

Babban bankin kasa CBN ya kara yawan kudin da mutane za su iya fitarwa zuwa Naira dubu dari 5 amako da kuma Naira miliyan 5 ga kamfanoni

 

A wata takardar da aka fitar yau mai dauke da sa hannun daraktan kula da harkokin bankuna, Haruna Mustafa, babban bankin ya bayyana samun karin.

 

A cikin wasikar zuwa ga bankunan kasuwanci sauran cibiyoyin hada-hadar kudi, CBN yace yayi nazari bayan sanya baki daga masu ruwa da tsaki.

 

A baya dai babban bankin yace naira dubu 20 mutum zai iya cirewa daga asusun bankin, yayin da kamfanoni kuma za su iya cire naira dubu dari.

 

Lamarin da ke shan suka daga yan Najeriya.

Latest stories

Related stories