Saurari premier Radio
21.7 C
Kano
Tuesday, September 24, 2024
Saurari Premier Radio

Ibrahim Abdullahi

spot_img

Shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya zaɓi Dr Olayemi Michael Cardoso a matsayin sabon gwamnan babban bankin ƙasa CBN.

Shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya zaɓi Dr Olayemi Michael Cardoso a matsayin sabon gwamnan babban bankin ƙasa CBN. Zai maye gurbin tsohon dakataccen...

Ofishin kula da basussukan Najeriya ya ce jimillar bashin da ake bin kasar ya kai N87.38tn a karshen kwata na biyu na shekarar 2023.

Ofishin kula da basussukan Najeriya ya ce jimillar bashin da ake bin kasar ya kai N87.38tn a karshen kwata na biyu na shekarar 2023. Adadin...

Shugaba Bola Tinubu ya gana da wani ayari Æ™arÆ™ashin jagorancin shugaban jam’iyyar APC mai mulki, Abdullahi Uamar Ganduje a fadar gwamnatin Najeriya da ke...

Shugaba Bola Tinubu ya gana da wani ayari ƙarƙashin jagorancin shugaban jam'iyyar APC mai mulki, Abdullahi Uamar Ganduje a fadar gwamnatin Najeriya da ke...

Gwamnatin jihar Kano ta ce kawo yanzu akwai makarantu masu zaman kansu, 5000 daga cikin 7000 da ake da su a jihar nan, wadanda...

Gwamnatin jihar Kano ta ce kawo yanzu akwai makarantu masu zaman kansu, 5000 daga cikin 7000 da ake da su a jihar nan, wadanda...

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusif ya dakatar da Manajan Daraktan kamfanin samar da Aikin Gona na Kano (KASCO) Dakta Tukur Dayyabu Minjibir.

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusif ya dakatar da Manajan Daraktan kamfanin samar da Aikin Gona na Kano (KASCO) Dakta Tukur Dayyabu Minjibir. Sanarwar dakatarwar na...

Kotun sauraron korafin zabe dake Kano ta tabbatar da nasarar dan majalisar jiha na NNPP mai wakiltar Bebeji, Hon. Ali Muhammad Tiga. Kotun karkashin...

Kotun sauraron korafin zabe dake Kano ta tabbatar da nasarar dan majalisar jiha na NNPP mai wakiltar Bebeji, Hon. Ali Muhammad Tiga. Kotun karkashin mai...

Gwamnatin Kano tace bin matakan fitar da kudin ne ya san aka samu jinkirin biyan kudin makarantar daliban Jami’ar Bayero da gwamna Abba Kabiru...

Gwamnatin Kano tace bin matakan fitar da kudin ne ya san aka samu jinkirin biyan kudin makarantar daliban Jami'ar Bayero da gwamna Abba Kabiru...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img