Saurari premier Radio
29.9 C
Kano
Saturday, June 15, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiKiwon LafiyaRanar 28 ga watan Mayu itace ranar yaki da yunwa ta duniya...

Ranar 28 ga watan Mayu itace ranar yaki da yunwa ta duniya da majalisar dinki duniya ta ware

Date:

Ranar 28 ga watan Mayu itace ranar yaki da yunwa ta duniya da majalisar dinki duniya ta ware.

Sama da mutum biliyan 1 ne da suka Hada da mata da yara ke fama da yunwa a duniya sanadiyyar yaki, fari ko Kuma sauyin yanayi da dai sauransu.

Mata masu juna biyu da dama ne ke Fama da rashin wadataccen abinci mai gina jiki da hakan ke shafar yayan da zasu Haifa, musamman lafiyar kwakwalwarsu

A 2023 Hukumar dake bin diddigin kiddigar yunwa a duniya wato global hunger index ta sanya Najeriya a mataki na 109 a jerin kasashen 125 dake fama da yunwa, abinda ke nuna yanda matsalar ke kara tsananta

Kabiru Bello Tukur

Latest stories

Related stories