Saurari premier Radio
23.4 C
Kano
Sunday, September 8, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiGwamnatin KanoMajalisar dokokin Kano ta koma aiki a Litinin din nan bayan shafe...

Majalisar dokokin Kano ta koma aiki a Litinin din nan bayan shafe kwanaki 48 tana hutu.

Date:

Majalisar dokokin Kano ta koma aiki a Litinin din nan bayan shafe kwanaki 48 tana hutu.

Majalisar ta tafi hutu ne jim kadan bayan amincewa da dokar rushe masarautun Kano biyar.

Haka zalika an alakanta rashin komawa majalisar zauren ta da barazanar tsaro.

Akwai dai tarin ayyuka dake gaban majalisar suka hada da batun hukuncin kotu na baiwa kananan hukumomi yanci da batun dokar kirkirar masarautu masu daraja ta biyu da kuma batun gyaran dokar jami’ar ilimi ta Sa’adatu Rimi.

Aminu Abdullahi Ibrahim 

Latest stories

Mai magana da yawun Tinubu ya ajiye muƙaminsa

Mai bai wa shugaban kasa shawara na musamman kan...

Related stories

Mai magana da yawun Tinubu ya ajiye muƙaminsa

Mai bai wa shugaban kasa shawara na musamman kan...