
Gwamnan jihar Kano Abba Kabiru Yusuf ya jagoranci bikin ranar ma’aikata a jihar Kano.
Ga yadda bikin ya gudana a filin wasa na Sani Abacha cikin hotuna a ranar ra 1 ga watan Mayu.










Tuni gwamanatin tarayya ta ayyana wannan rana a matsayin ranar hutu a duk fadin kasar, an kuma gudanar da irin wannan tarukan a duk jihohin kasar a har da babban birnin tarayya Abuja.