Saurari premier Radio
24.5 C
Kano
Sunday, September 8, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiJanhoriyar Gambiya ta bukaci gwamnatin Nigeria data ba daliban kasar ta tallafin...

Janhoriyar Gambiya ta bukaci gwamnatin Nigeria data ba daliban kasar ta tallafin karatu a jami’oin kasar nan.

Date:

Janhoriyar Gambiya ta bukaci gwamnatin Nigeria data ba daliban kasar ta tallafin karatu a jami’oin kasar nan.

Ministan ilimi da kimiyar zamani farfesa Pieme Gomez, yayi wannan rokon alokacin da yakaiwa Mai rukon mukamin Sakataren hukumar kula da jami’oin (NUC) Chris Maiyaki a Abuja.

Farfesa Gomez, ya yabawa Nigeria a game da kafa jami’ar ilimi a Gambiya, Wanda ya hada da manyan malamai da Kuma mataimakin shugaban jami’ar na farko Wanda dan Nigeria ne.

Yace Gambiya tana da matukar sha’awar ganin ansamarwa masu karatun digiri na biyu a fannin Kimiya, fasahar zamani, Fannin kere kere, da Kuma Lissafi.

A jawabin sa babban Sakataren NUC na ruko Chris Maiyaki, ya baiwa ministan tabbacin samun goyon bayan Nigeria duk da nata matsalolin da take fuskanta.

Latest stories

Mai magana da yawun Tinubu ya ajiye muƙaminsa

Mai bai wa shugaban kasa shawara na musamman kan...

Related stories

Mai magana da yawun Tinubu ya ajiye muƙaminsa

Mai bai wa shugaban kasa shawara na musamman kan...