Saurari premier Radio
25.3 C
Kano
Sunday, September 22, 2024
Saurari Premier Radio

Ibrahim Abdullahi

spot_img

Rikicin makiyaya da manoma ya haddasa zaman dar-dar a Makoda

Rahotonni daga karamar hukumar Makoda na bayyana cewa ana zaman dar-dar sakamakon wani rikici daya kaure tsakanin fulani da manoma wanda ya yi sanadiyyar...

Kawo Yanzu Gwamnatin Kano Ta Gaza Cika Alkawarin Karin Naira Dubu 20 Da Ta Yiwa Ma’aikata

Kungiyar kwadago ta TUC reshen jihar Kano, ta ce za ta binciki dalilin rashin biyan ma’aikata dubu 20-20 da gwamnatin jihar ta yi...

Kasuwar Musayar Kudaden Waje Ta Kano Ta Rage Lokacin Aiki, Bayan Rufe Ta Abuja Saboda Tashin Dalar Amurka

Kungiyar yan kasuwar sauyin kudi da ke Abuja, ta ce daga yau Alhamis za ta rufe kasuwar har sai abin da hali ya yi,...

Kotu Ta Bayar Da Umarnin Rufe Asusun Bankunan Hukumar Hisbah ta jihar Kano Bayan Wasu Masu otal Suka Gurfanar Da Ita

Wata kotu a nan Kano, ta bayar da umarnin rufe asusun bankuna na hukumar Hisba ta jiha, biyo bayan gurfanar da ita da...

Najeriya ta bayyana rashin ji dadin ta game da ficewar kasashen Nijar da Mali da Burkinafaso sukayi daga ECOWAS.

Nijeriya ta bayyana bakin cikinta dangane da sanarwar da kasashen Nijar, Mali da Burkinafaso suka dauka na ficewa daga kungiyar hadin kan kasashen Afrika...

Yau Ganduje Zai Fara Ganawa Da Jam’iyyun Adawa Na Kano Domin Samar Da Matsaya

Bayan zuwansa jihar Kano, shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje zai yi wata ganawa da jagororin jam’iyyar APC na Kano. Da yammacin ranar...

Kotu Ta Aike Da Danbilki Kwamanda Gidan Yari Kan Kalaman Tarzoma a Kano

Wata kotun majistare a nan Kano ta aike da Abdulmajid Danbilki Kwamanda gidan yari bisa zarginsa da yin kalaman da ka iya tayar da...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img