Saurari premier Radio
33 C
Kano
Monday, September 23, 2024
Saurari Premier Radio

Ibrahim Abdullahi

spot_img

Gwamnatin jihar Lagos ta baiwa masu gine gine a magudanan ruwa kwanaki bakwai

Gwamnatin jihar Lagos ta baiwa masu gine gine a magudanan ruwa kwanaki bakwai dasu rushe ko ta dauki matakin doka a kansu. Kwamishinan muhalli da...

Dan takarar shugaban ƙasa a tutar Jamiyyar PDP a zaben 2023 Atiku Abubakar ya mikawa kotun ƙoli bukata

Dan takarar shugaban ƙasa a tutar Jamiyyar PDP a zaben 2023 Atiku Abubakar ya mikawa kotun ƙoli bukatar gabatar da sabbin shaidu a shari'ar...

Jami’ar Amurka ta fitar da takardun karatun Tinubu

Jamiar jihar Chicago ta tabbatar da cewa shugaba Bola Tinubu halastaccen dalibin jamiar ne, inda ya kammala karatu a jamiar a 1979. Wata sanarwa da...

Gwamnatin Kano ta rufe asibitin Reach clinic

Gwamnatin Kano ta rufe wani asibiti mai suna Reach clinic kwanaki kaÉ—an da fara aikinsa. Darakta Janar na hukumar kula da cibiyoyin lafiya masu zaman...

Dilolin siminti sunyi martani game da rage farashin da kamfanin BUA yayi

Manyan dilolin siminti a kasar nan sun fara maida martani kan sanarwar kamfanin BUA na rage farashin simintin zuwa naira 3500 a makon nan. A...

Kungiyoyin kwadago na NLC da TUC sun janye yajin aiki

  Kungiyar Ƙwadago ta Kasa NLC da takwararta ta TUC sun jingine batun tafiya yajin aikin sai baba ta gani da suka shirya yi a...

Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi kira ga shugaban kasa Bola Tinubu da gwamnonin kasar nan da ministoci

Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi kira ga shugaban kasa Bola Tinubu da gwamnonin kasar nan da ministoci su tabbatar cewa alumma sukewa shugabanta...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img