Saurari premier Radio
33.4 C
Kano
Monday, September 23, 2024
Saurari Premier Radio

Ibrahim Abdullahi

spot_img

Kungiyoyin kwadagon kasarnan NLC , TUC da NECA sun koka kan yadda ake ci gaba da samun faduwar darajar Naira

Kungiyoyin kwadagon kasarnan NLC da TUC da kuma kungiyar tuntuba ta masu daukan ma’aikata, NECA, sun koka kan yadda ake ci gaba da samun...

Gwamnatin tarayya ta ce babu wani shirin kwaso ‘yan Nijeriya daga kasar Israila da Falasdin

Gwamnatin tarayya ta ce babu wani shirin kwaso ‘yan Nijeriya daga kasar Israila ko kuma Falasdin duk da ruwan bama-bamai da Isra’ilan ke kaiwa...

Shugaba kasa Bola Tinubu, zai gabatar da kasafin kudin badi ga majalisun dokokin kasar nan

Shugaba kasa Bola Tinubu, zai gabatar da kasafin kudin badi ga majalisun dokokin kasar nan da makonni biyu masu zuwa domin tantancewa. Shugaban kwamitin kasafin...

Hukumar DSS ta saki Tsohon shugaban hukumar EFCC Abdurrashid Bawa

Yadda iyalan tsohon shugaban hukumar yaki da yiwa tattalin arzikin kasa ta’annati ta EFCC, Abdulrashid Bawa suka tare shi cikin murna bayan da hukumar...

Gwamnatin kano ta bayyana kudirinta na ci gaba da shiga lungu da sako a fadin jihar don samar da tituna ga alúmma

Gwamnatin kano ta bayyana kudirinta na ci gaba da shiga lungu da sako a fadin jihar don samar da tituna ga alúmmar da suka...

Kotun ƙoli ta jinkirta yanke hukunci

Kotun ƙoli ta jinkirta yanke hukunci kan ƙarar da Atiku Abubakar ya shigar gabanta yana ƙalubalantar nasara da Bola Tinubu ya samu a zaben...

Yadda kimanin Naira Tirilyan uku suka bace a mulkin Buhari-EFCC

Yadda kimanin Naira Tirilyan uku suka bace a mulkin Buhari-EFCC Sabon shugaban hukumar EFCC Ola Kayode ya ce Naira tiriliyan biyu da biliyan darI tara...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img