
Za a binne Aminu Alhassan Dantata a birnin Madina a kasar Saudiya
Primier Radio ta rawaito cewa bayanin haka ya fito ne daga iyalin marigayin a ranar Asabar a yayin da ake dakon isowarsa gawarsa daga birnin Dubai inda ya rasu a Juma’a da dare.
Iyalan sun kuma ce za a yi masa salar jana’iza ta ga’ib a Masallacin Umar Bin Khattab kan titin Zaria Road.
Marigayin ya rasu yana shekara 94 da rasuwa ya kuma bar ‘ya ‘ya da jikoki maus yawa