Saurari premier Radio
24.9 C
Kano
Friday, April 19, 2024
Saurari Premier Radio
HomeTagsWasanni

Tag: wasanni

spot_imgspot_img

AFCON: Alhassan Yusuf ya maye gurbin Ndidi a Super Eagles

Ahmad Hamisu GwaleDan wasan tsakiya na kungiyar kwallon kafa ta Royal Antwerp Alhassan Yusuf, ya shiga jerin yan wasan da zasu bugawa Super Eagles...

Nottingham Forest ta nuna sha’awar daukar Kelechi Iheanacho daga Leicester City. 

Kungiyar kwallon kafa ta Nottingham Forest ta nuna sha'awar daukar dan wasan Super Eagles Kelechi Iheanacho daga Leicester City.Forest na fatan kara karfafa ‘yan...

An Cire sunan Osimhen Daga Jerin Ƴan Wasan Najeriya 

An cire dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Napoli, Victor Osimhen a cikin jerin 'yan wasan da za su buga wasan sada...

Casemiro ya fadamin zai koma Manchester United- Carlo Ancelotti

 Ahmad Hamisu GwaleMai horar da kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid Carlo Ancelotti, ya ce dan wasa Casemiro ya gaya masa cewa zai koma...

Abdul attacker : Dan kwallon dake ceto Kano a kwallon kafa

Karibullahi Abdulhamid NamadobiFannin wasanni a jihar Kano na cikin wani yanayi da ke neman tallafi domin habbakashi, duk da yunkuri da hukumomi ke yi...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img