Saurari premier Radio
21.7 C
Kano
Tuesday, September 24, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiDa Dumi-dumiKotun sauraran korafin zabe ta tabbatar da nasarar Dauda Lawan na PDP...

Kotun sauraran korafin zabe ta tabbatar da nasarar Dauda Lawan na PDP a matsyain gwamnan jihar Zamfara.

Date:

Kotun sauraran korafin zabe ta tabbatar da nasarar Dauda Lawan na PDP a matsyain gwamnan jihar Zamfara.

Kotun ta kori karar da Jam’iyar APC ta shigar tana kalubalantar nasarar zaben gwamna da Dauda Lawan ya samu a jihar Zamfara a zaben 2023.

Tsohon gwamnan jihar Bello Matawalle da Jam’iyarsa ta APC ne suka shigar da kara suna kalubalantar nasarar APC.

Latest stories

Related stories

Tinubu ya gana da Sarki Charles III a fadar Buckingham

Shugaban kasa Bola Tinubu ya yi wata ganawar sirri...

PDP ta ki sanya hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya a zaben gwamnan jihar Edo

Jam’iyyar PDP ta ki sanya hannu kan yarjejeniyar zaman...