Saurari premier Radio
33.4 C
Kano
Saturday, December 2, 2023
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiDa Dumi-dumiKotun sauraron kararrakin zabe a nan kano ta sanya jibi Laraba 20...

Kotun sauraron kararrakin zabe a nan kano ta sanya jibi Laraba 20 ga watan Satumba domin yanke hukuncin shari’ar kujerar Gwamnan Kano.

Date:

Kotun sauraron kararrakin zabe a nan kano ta sanya jibi Laraba 20 ga watan Satumba domin yanke hukuncin shari’ar kujerar Gwamnan Kano.
Idan za’a iya tunawa hukumar zabe ta Kano ta ayyana Abba Kabir Yusuf na jam’iyyar NNPP a matsayin wanda ya samu nasara a zaben gwamna da akayi a farkon shekarar nan, lsmsrin da ya sa jam’iyyar APC ta shigar da kara gaban kotu inda ta ƙalubalanci sakammakon.
Sanarwar da magatakardar kotun ya fitar, ta ce za a gudanar da zaman yanke hukuncin ne a babbar kotun jiha da ke Miller Road.

Latest stories

Related stories