Kotun sauraran korafin zabe ta tabbatar da nasarar Dauda Lawan na PDP a matsyain gwamnan jihar Zamfara.
Kotun ta kori karar da Jam’iyar APC ta shigar tana kalubalantar nasarar zaben gwamna da Dauda Lawan ya samu a jihar Zamfara a zaben 2023.
Tsohon gwamnan jihar Bello Matawalle da Jam’iyarsa ta APC ne suka shigar da kara suna kalubalantar nasarar APC.