Saurari premier Radio
24.8 C
Kano
Sunday, September 22, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiUEFA ta karrama Cristiano Ronaldo a matsayin wanda ya fi cin kwallo...

UEFA ta karrama Cristiano Ronaldo a matsayin wanda ya fi cin kwallo a tarihin gasar zakarun turai ta Champions League

Date:

Hukumar kwallon kafa ta Nahiyar Turai ta karrama Cristiano Ronaldo a matsayin wanda ya fi cin kwallo a tarihin gasar zakarun turai ta Champions League.

Shugaban hukumar ta UEFA, Aleksander Ceferin ne ya mika wa Ronaldo kyautar a lokacin rabon jadawalin gasar ta 2024-25 a birnin Monaco na Faransa.

Dan kasar Portugal, Ronaldo ya ci jimillar kwallo 140 a kungiyoyi uku da ya bugawa gasar ta Champions League da suka hada da Manchester United, Real Madrid da kuma Juventus.

Karrama Ronaldo da aka yi a cewar Ceferin ya zo ne saboda babban tarihin da ya kafa a gasar ta zakarun Turai.

Latest stories

Related stories

Tinubu ya gana da Sarki Charles III a fadar Buckingham

Shugaban kasa Bola Tinubu ya yi wata ganawar sirri...

PDP ta ki sanya hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya a zaben gwamnan jihar Edo

Jam’iyyar PDP ta ki sanya hannu kan yarjejeniyar zaman...