Saurari premier Radio
39.9 C
Kano
Friday, April 19, 2024
Saurari Premier Radio
HomeTagsAbuja

Tag: Abuja

spot_imgspot_img

Ministan Abuja Nyesom Wike ya magantu game da zargin rushe babban masallacin Abuja.

Ministan Abuja Nyesom Wike ya magantu game da zargin rushe babban masallacin Abuja. Ministan babban birnin tarayya Abuja Nyesom Wike ya baiwa babban sakataren hukumar...

Ambaliyar ruwa ta shafe sama da gidaje 100 a Abuja

Rahotanni daga yankin birnin tarayya sun ce fiye da gidaje dari ambaliyar ruwa ta shafa a rukunin gidajen Trademore da ke unguwar Lugbe a...

Abinda Tinubu yaje yi a Turai | Premier Radio | 14.04.2023

APC ta ce shugaban kasa mai jiran gado Bola Ahmad Tinubu yana hutawa a Turai gabanin kama aiki gadan gadan bayan rantsuwa a 29...

Badakala: Majalisa ta gayyaci ministoci 2 | Premier Radio | 12.04.2023

Kwamitin Majalisar Wakilan kasar nan da ke bincike kan zargin batan gangar danyen mai miliyan 48 a ya gayyaci Ministocin Kudi da na Shari'a...

“Baka ci zabe ba”-Martanin INEC ga AA | Premier Radio | 12.04.2023

Hukumar zaɓe Mai Zaman Kanta ta kasa INEC ta mayar da martani kan ɗan takarar shugaban ƙasa a jam'iyyar PDP Atiku Abubakar dangane da...

Yan Bindiga sunyi garkuwa da mutane 19 a hanyar Abuja

Hafsat Iliyasu Dambo Yan bindiga sun yi garkuwa da wasu matafiya 19 a hanyarsu ta zuwa Abuja daga Jihar Taraba. Matafiyan da suka hada da mata...

Wani mummunan hadari ya hallaka kusan mutum 10 a Abuja.

Karibullah Abdulhamid Namadobi Wani mummunan hadarai da ya auku a Abuja babban birnin tarayya ya jikkata mutum goma tare da hallaka mutum tara. Hadarin ya auku...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img