Saurari premier Radio
33.3 C
Kano
Saturday, September 21, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiDa Dumi-dumiGwamnatin tarayya ta umarci hukumar kwastam ta bari a fara shigowa da...

Gwamnatin tarayya ta umarci hukumar kwastam ta bari a fara shigowa da abincin da aka cire wa haraji.

Date:

Gwamnatin Tarayya ta umarci hukumar Kwastam ta bari a fara shigowa da abincin da aka cire wa haraji a cikin kasar nan batare da Wani Bata Lokaci ba.

Idan za a tuna dai a watan Yuni da ya gabata ne shugaban kasa Bola Tinubu ya umarci a cire harajin shigo da shinkafa, masara, gero, wake da sauran su na tsawon wata 6 domin rage wa yan kasa tsadar rayuwa.

Ana Kallon Matakin Zai Taimaka Wajen Saukaka Tsadar Kayan Masarufi da al’umma ke Amfani Dashi yau da Gobe

Rahotanni dai sun nuna Al’ummar Ƙasar nan na Cigaba da kokawa akan Halin Matsin rayuwa da kuma hauhawar Farashin Kayan Amfanin yau da Kullum musamman Abinci

Masana na Kallon Matakin bayar da damar Shigo da Abinci Daga Kasashen Ketare Zai Taimaka Wajen karyar da Farashin Kayan Masarufi Dake nan gida Nigeria.

 

Latest stories

Related stories

Tinubu ya gana da Sarki Charles III a fadar Buckingham

Shugaban kasa Bola Tinubu ya yi wata ganawar sirri...

PDP ta ki sanya hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya a zaben gwamnan jihar Edo

Jam’iyyar PDP ta ki sanya hannu kan yarjejeniyar zaman...