Saurari premier Radio
25.8 C
Kano
Sunday, September 22, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiDa Dumi-dumiMatatar Dangote ta karyata ikirarin dillalan mai na sa farashin litar kan...

Matatar Dangote ta karyata ikirarin dillalan mai na sa farashin litar kan naira dari shida.

Date:

Matatar Dangote ta karyata ikirarin da kungiyar dillalan man fetur suka yi cewa matatar zata sanya farashin lita kan Naira dari shida.

Sanarwar babban jami’in kula da zuba jari da sadarwa na rukunin kamfanin, Anthony Chiejina, ta karyata ikirarin.

Sanarwar ta ce, kungiyar dillalan man ba abokiyar kasuwancin kamfanin Dangote ba ce a halin yanzu, kuma ba ta tattauna farashin litar mai tare da ita ba, ballantana basu damar izni ko ikon yin magana a madadinsa ba.

Matatar ta bukaci jama’a su yi watsi da Sanarwar, inda ta jaddada cewa, za a sanar da duk wani bayanin farashin a hukumance.

Latest stories

Related stories

Tinubu ya gana da Sarki Charles III a fadar Buckingham

Shugaban kasa Bola Tinubu ya yi wata ganawar sirri...

PDP ta ki sanya hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya a zaben gwamnan jihar Edo

Jam’iyyar PDP ta ki sanya hannu kan yarjejeniyar zaman...