Labaran Kano Gwamnan Kano ya ce horon da rundunar sojin ruwan Najeriya ke baiwa jami’anta yana bunkasa kwarewarsu Kamal Umar Shehu June 19, 2026 91 Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya ce horaswar da rundunar sojin ruwan Najeriya ke bai wa jami’anta... Read More Read more about Gwamnan Kano ya ce horon da rundunar sojin ruwan Najeriya ke baiwa jami’anta yana bunkasa kwarewarsu
Labaran Kano Gwamnatin Kano ta fara rangadin duba halin da ƙananun matatun ruwa ke ciki June 19, 2026 173 Gwamnatin Kano ta fara rangadin duba halin da ƙananun matatun ruwa ke ciki a wasu ƙananan hukumomin... Read More Read more about Gwamnatin Kano ta fara rangadin duba halin da ƙananun matatun ruwa ke ciki
Labarai Siyasa Matasan ADC sun kai ƙarar wani alkali gaban hukumar NJC June 18, 2026 180 Matasan jam’iyyar ADC sun kai ƙarar alkalin Babbar Kotun Tarayya Mai Shari’a Peter Lifu gaban Hukumar Kula... Read More Read more about Matasan ADC sun kai ƙarar wani alkali gaban hukumar NJC
Labarai Kwamared Aminu Abdussalam Gwarzo ya kalubalanci gwamnatin Kano ta gabatar da hujjar zargin karɓar kuɗaɗen kananan hukumomi ta hannun ɗansa June 18, 2026 166 Ɗan takarar gwamnan jihar Kano na jam’iyyar NDC kuma tsohon Mataimakin Gwamnan jihar, Kwamared Aminu Abdussalam Gwarzo,... Read More Read more about Kwamared Aminu Abdussalam Gwarzo ya kalubalanci gwamnatin Kano ta gabatar da hujjar zargin karɓar kuɗaɗen kananan hukumomi ta hannun ɗansa
Labarai Sanata Barau ya bukaci a soke kwangilar titin Kano zuwa Gwarzo zuwa Dayi kan jinkirin aikin June 18, 2026 110 Rahotanni sun bayyana cewa Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau I. Jibrin, ya rubuta wa Ministan Ayyuka,... Read More Read more about Sanata Barau ya bukaci a soke kwangilar titin Kano zuwa Gwarzo zuwa Dayi kan jinkirin aikin
Da dumi-dumi Labarai Kotu a Londan ta wanke tsohuwar ministar man fetur Diezani Alison Madueke daga zargin cin hanci da rashawa June 17, 2026 100 Ishaq Sani Dambazau Wata kotu da ke birnin Landan ta wanke tsohuwar ministar albarkatun man fetur ta... Read More Read more about Kotu a Londan ta wanke tsohuwar ministar man fetur Diezani Alison Madueke daga zargin cin hanci da rashawa
Da dumi-dumi Labarai Sufeto Janar na ‘Yan Sanda ya ba da umarnin ƙara tsaro a makarantu a Katsina. June 17, 2026 135 Sufeto Janar na Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya, Olatunji Disu, ya umarci rundunar ‘yan sanda ta jihar Katsina... Read More Read more about Sufeto Janar na ‘Yan Sanda ya ba da umarnin ƙara tsaro a makarantu a Katsina.
Labaran Kano Gwamnan Kano ya sauya fasalin fannin Sufurin jihar cikin shekaru uku June 17, 2026 91 Shugaban hukumar kula da Zzrga-zirgar ababen hawa ta Kano KAROTA, Injiniya Faisal Mahmud Kabir, ya ce gwamnatin... Read More Read more about Gwamnan Kano ya sauya fasalin fannin Sufurin jihar cikin shekaru uku
Da dumi-dumi Labarai Sarkin Musulmi da Limaman Katolika sun bukaci a dauki matakin gaggawa kan matsalar tsaro. June 17, 2026 119 Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar da Kungiyar Limaman Cocin Katolika ta Najeriya (CBCN), sun bukaci gwamnatin... Read More Read more about Sarkin Musulmi da Limaman Katolika sun bukaci a dauki matakin gaggawa kan matsalar tsaro.
Da dumi-dumi Labarai Tinubu ya amince da daukar jami’an tsaron gandun daji 1,000 a Katsina. June 17, 2026 126 Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da daukar jami’an tsaro masu kula da gandun daji dubu daya... Read More Read more about Tinubu ya amince da daukar jami’an tsaron gandun daji 1,000 a Katsina.