Saurari premier Radio
25.8 C
Kano
Sunday, September 22, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiDa Dumi-dumiMajalisar magabata ta zargi masu zanga-zanga da yunkurin sauya gwamnatin Bola Ahmad...

Majalisar magabata ta zargi masu zanga-zanga da yunkurin sauya gwamnatin Bola Ahmad Tinubu.

Date:

Majalisar magabata ta kasa, ta zargi masu zanga-zangar matsin rayuwa da yunkurin sauya gwamnati a kwanakin baya, wanda hakan ya sa ta kada kuri’ar amincewa ga Bola Ahmad Tinubu a matsayinsa na shugaban kasa, tare da nuna rashin kin yarda da duk wani yunƙurin sauyin gwamnati ba ta hanyar zabe ba.

Yayin zaman majalisar wanda ya gudana Jiya Talata a fadar shugaban kasa, ta kuma tattauna kan matsalolin da suka shafi tsaro a faɗin ƙasar nan, da batun tattalin arziki, da kuma halin yunwa da ake ci gaba da kokawa akai.

Latest stories

Related stories

Tinubu ya gana da Sarki Charles III a fadar Buckingham

Shugaban kasa Bola Tinubu ya yi wata ganawar sirri...

PDP ta ki sanya hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya a zaben gwamnan jihar Edo

Jam’iyyar PDP ta ki sanya hannu kan yarjejeniyar zaman...