Saurari premier Radio
33.3 C
Kano
Saturday, September 21, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiDa Dumi-dumiMajalisar dokokin Kano ta tantance Manjo Janar Muhammad Inuwa Idris mai ritaya...

Majalisar dokokin Kano ta tantance Manjo Janar Muhammad Inuwa Idris mai ritaya a matsayin kwamishina.

Date:

Majalisar dokokin Kano, ta tantance, tare da amincewa da nadin Manjo Janar Muhammad Inuwa Idris mairitaya a matsayin kwamishina a majalisar zartarwar jiha.

Majalisar ta amince da shi a zamanta na Larabar nan, kuma yayin tantancewar, Janar Muhammad ya amsa tambayoyi daga mambobinta kan yadda zai bayar da gudummawa wajen tabbatar da tsaro a jihar Kano idan an ba shi kula sabuwar ma’aikatar tsaron cikin gida.

Dan majalisa mai wakiltar Madobi, Sulaiman Mukhtar Ishaq,  ya bukaci sabon kwamishinan ya yi kokarin magance yadda ‘yan siyasa ke amfani da bata-gari wajen lalata zaman lafiyar jama’ar jihar nan…

Latest stories

Related stories

Tinubu ya gana da Sarki Charles III a fadar Buckingham

Shugaban kasa Bola Tinubu ya yi wata ganawar sirri...

PDP ta ki sanya hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya a zaben gwamnan jihar Edo

Jam’iyyar PDP ta ki sanya hannu kan yarjejeniyar zaman...