Saurari premier Radio
24.8 C
Kano
Sunday, September 22, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiDa Dumi-dumiKotu ta rufe asusun kirifto dauke da kudi dala miliyan 37.

Kotu ta rufe asusun kirifto dauke da kudi dala miliyan 37.

Date:

Babbar kotun tarayya a Abuja ta sahalewa hukumar nan ta EFCC mai yaki da masu yiwa tattalin arziki zagon kasa ta rufe asusun kirifto na wasu mutane hudu.

Maishari’a Emeka Nwite, ya amincewa hukumar ta rufe asusun bisa zargin karya dokar kasa.

EFCC na zargin masu asusun da daukar nauyin ta’addanci, da halasta kudin haram, da daukar nauyin zanga-zanga a kasar nan.

Kotu ta ba hukumar EFCC damar kulle asusun kirifto da ke dauke da kudi Dala milyan talatin da bakwai, kamar yadda majiyarmu ta tabbatar.

Latest stories

Related stories

Tinubu ya gana da Sarki Charles III a fadar Buckingham

Shugaban kasa Bola Tinubu ya yi wata ganawar sirri...

PDP ta ki sanya hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya a zaben gwamnan jihar Edo

Jam’iyyar PDP ta ki sanya hannu kan yarjejeniyar zaman...