Saurari premier Radio
24.8 C
Kano
Sunday, September 22, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiGalatasaray ta kammala daukar Victor Osimhen daga Napoli

Galatasaray ta kammala daukar Victor Osimhen daga Napoli

Date:

Kungiyar Kwallon kafa ta Galatasaray, ta kammala daukar Victor Osimhen daga Napoli a matsayin aro.

Oshimhen dan asalin Najeriya ya koma kungiyar ta kasar Turkiyya da ake saran kwantaragin nashi zai kare a watan Yunin 2025.

Kuma tuni ake saran dan wasan da wakilinsa zasu saukaea kasar ta Turkiyya domin kammala komi na yarjejeniya tsakninsu.

Latest stories

Related stories

Tinubu ya gana da Sarki Charles III a fadar Buckingham

Shugaban kasa Bola Tinubu ya yi wata ganawar sirri...

PDP ta ki sanya hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya a zaben gwamnan jihar Edo

Jam’iyyar PDP ta ki sanya hannu kan yarjejeniyar zaman...