Saurari premier Radio
25.8 C
Kano
Sunday, September 22, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiDa Dumi-dumiBABBAR DARAKTAR ƘUNGIYAR KASUWANCI TA DUNIYA, NGOZI OKONJO-IWEALA, TA ZARGI WASU 'YAN...

BABBAR DARAKTAR ƘUNGIYAR KASUWANCI TA DUNIYA, NGOZI OKONJO-IWEALA, TA ZARGI WASU ‘YAN SIYASAR A KASAR NAN DA SIYASANTAR DA MATSALAR TSARO DA AKE FUSKANTA.

Date:

Babbar daraktar Ƙungiyar Kasuwanci ta Duniya, Ngozi Okonjo-Iweala, ta zargi wasu ‘yan siyasar kasar da siyasantar da matsalar tsaro da ake fuskanta.

Yayin da take jawabi a taron shekara-shekara da Æ™ungiyar lauyoyin Æ™asar ta shirya a birnin Legas a ranar Lahadi, tsohuwar ministar kuÉ—in Æ™asar ta ce tsaro ne ginshiÆ™in samun kowane irin ci gaba a ko’ina.

Ta kuma yi zargin cewa akwai ‘yan siyasa a Najeriya da ke tunanin cewa hanyar da kawai za su bi wajen hana abokan hamayyarsu jin daÉ—in mulki, shi ne Æ™irÆ™irar musu matsalar tsaro, ba tare da la’akari da asarar rayuka da dukiyoyin mutanen da ba su ji ba su gani ba.

Sanna kuma ta yi kira ga ‘yan siyasar Æ™asar su daina siyasantar da matsalar tsaro ta hanyar alaÆ™anta ta da abokan hamayyarsu an siyasa.

Tana mai cewa dole ne ‘yan siyasar su dakatar da wannan É—abi’a.

Latest stories

Related stories

Tinubu ya gana da Sarki Charles III a fadar Buckingham

Shugaban kasa Bola Tinubu ya yi wata ganawar sirri...

PDP ta ki sanya hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya a zaben gwamnan jihar Edo

Jam’iyyar PDP ta ki sanya hannu kan yarjejeniyar zaman...