Saurari premier Radio
25.2 C
Kano
Sunday, September 22, 2024
Saurari Premier Radio

Ibrahim Abdullahi

spot_img

Kotu Ta Ki Amincewa Da Bukatar Kananan Hukumomin Kano Na Hana Gwamnatin jihar Amfani Da Kudadensu

Babbar kotun tarayyar dake Abuja ta ki amincewa da bukatar kananan hukumomin Kano na dakatar da gwamanatin jihar daga amfani da kudadensu wajen...

Gwamnatin Jihar Zamfara Ta Rufe Kasuwannin Shanu Guda 11 Saboda Matsalar Yan Bindiga

Gwamnatin jihar Zamfara ta dauki matakin rufe kasuwannin sayar da shanu guda 11 a sassa daban-daban na jihar har sai baba-ta-gani. Kwamishinan yada labarai na...

Hafsat ‘Chuchu’ Ta Musanta Cewa Ita Ta Kashe Nafi’u

Matar auren nan Hafsat Suraj da aka fi sani da Chuchu, ta shaidawa kotu cewa ba ita ce ta hallaka abokin ta Nafi'u ba. A...

Kungiyar Manyan Likitocin Dabbobi Ta Nuna Fushinta Kan Kashe Wasu Kananan Giwaye A Jihar Borno

Kungiyar manyan likitocin dabbobi ta kasa, ta yi All… wadai da kashe wasu kananan giwaye da aka yi a karamar hukumar Kala Balge dake...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img