Saurari premier Radio
22.1 C
Kano
Tuesday, September 24, 2024
Saurari Premier Radio

Ibrahim Abdullahi

spot_img

Babban hafsan sojin sama na kasar nan, Laftanar Janar Taoreed Lagbaja ya ce sun samu nasarar kawar da batun tursasa mutane zaman gida a...

Babban hafsan sojin sama na kasar nan, Laftanar Janar Taoreed Lagbaja ya ce sun samu nasarar kawar da batun tursasa mutane zaman gida a...

Majalisar dokokin Kano ta dakatar da shugaban karamar hukumar Gwale Khalid Ishaq Diso tsahon watanni 3

Majalisar dokokin Kano ta dakatar da shugaban karamar hukumar Gwale Khalid Ishaq Diso tsahon watanni 3 Majalisar ta same shi da laifin sayar da guraren...

Mummunar girgizar kasar da aka yi a Maroko ranar Juma’ar da ta gabata ta shafi yara kimanin 100,000, a cewar Hukumar Kula da Yara...

Mummunar girgizar kasar da aka yi a Maroko ranar Juma’ar da ta gabata ta shafi yara kimanin 100,000, a cewar Hukumar Kula da Yara...

Jami’iyyar NNPP reshen jihar Kano ta bukaci magoya bayanta su kwantar da hankalinsu dangane da hukunce-hukuncen kotun zaben majalisun dokokin tarayya dana jiha.

Jami’iyyar NNPP reshen jihar Kano ta bukaci magoya bayanta su kwantar da hankalinsu dangane da hukunce-hukuncen kotun zaben majalisun dokokin tarayya dana jiha. Shugaban jami’iyyar,...

Hukumomi a jihar Neja na ci gaba da gudanar da bincike kan sauran gawarwakin da ake tsammanin har yanzu suna cikin ruwan da wani...

Hukumomi a jihar Neja na ci gaba da gudanar da bincike kan sauran gawarwakin da ake tsammanin har yanzu suna cikin ruwan da wani...

Kwamishinan ilimi mai zurfi na jihar Kano, Dakta Yusuf Kofarmata, ya dauki nauyin duba lafiyar jama’a sama da 3,000 a cikin birnin Kano.

Kwamishinan ilimi mai zurfi na jihar Kano, Dakta Yusuf Kofarmata, ya dauki nauyin duba lafiyar jama’a sama da 3,000 a cikin birnin Kano. Hakan na...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img