Hukumar ƙwallon ƙafa ta kasa ta fitar da sunayen ‘ƴan wasan Kungiyar Super Eagles da za su buga mata wasa a gasar cin kofin ƙwallon ƙafa ta Afirka NAFCON 2025 da za a yi a Moroco.
Ga jerin sunayen ‘yan wasa 28 da ta zabo daga cikin ‘ƴan wasa 50 da ta fitar tun farko.
Masu tsaron raga:
Stanley Nwabali
Francis Uzoho
Amas Obasogie
Masu tsaron baya:
Calvin Bassey
Zaidu Sanusi
Semi Ajayi
Bruno Onyemaechi
Igoh Ogbu
Chidozie Awaziem
Bright Osayi-Samuel
Ryan Alebiosu
Ƴan wasan tsakiya:
Wilfred Ndidi
Frank Onyeka
Fisayo Dele Bashiru
Muhammed Usman
Alex Iwobi
Ebenezer Akinsanmiro
Raphael Anyedika
Tochukwu Nnadi
Ƴan wasan gaba:
A ranar 21 ga watan Disamban 2025 ne za a take wasan farko na gasar tsakanin Moroko da Comoros a birnin Rabat.
Najeriya za ta buga wasanta na farko ne ranar Talata 23 ga watan Disamba a birnin Fes, inda za ta kara da ƙasar Tanzaniya.
