Saurari premier Radio
23.1 C
Kano
Sunday, September 22, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiDa Dumi-dumiKungiyar tuntuba ta arewacin kasar nan ta ce shirye-shiryen sun yi nisa...

Kungiyar tuntuba ta arewacin kasar nan ta ce shirye-shiryen sun yi nisa wajen fara aikin horas da mutane sana’oi da ba su jari a nan Kano.

Date:

Kungiyar tuntuba ta Arewacin kasar nan, ta ce shirye-shirye sun yi nisa wajen fara aikin horas da mutane sana’oi, tare da basu jari a nan Kano.

Shugaban kungiyar reshen jiha, Dr. Umar Faruk Umar da ya bayyana haka lokacin kaddamar da bude sabon ofishinta a nan Kano, ya ce za su dauko wadanda za a ba jarin daga gidajen da suka chanchanta, tare da tabbatar da ganin ana sa ido domin gudanar da sana’oinsu.

Latest stories

Related stories

Tinubu ya gana da Sarki Charles III a fadar Buckingham

Shugaban kasa Bola Tinubu ya yi wata ganawar sirri...

PDP ta ki sanya hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya a zaben gwamnan jihar Edo

Jam’iyyar PDP ta ki sanya hannu kan yarjejeniyar zaman...