Saurari premier Radio
33 C
Kano
Monday, September 23, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiKotun ƙoli ta jinkirta yanke hukunci

Kotun ƙoli ta jinkirta yanke hukunci

Date:

Kotun ƙoli ta jinkirta yanke hukunci kan ƙarar da Atiku Abubakar ya shigar gabanta yana ƙalubalantar nasara da Bola Tinubu ya samu a zaben 2023 .

Bayan jin ta bakin kowane ɓangare, Lauyan Atiku Abubakar Chris Uche SAN da Lauyan Hukumar Zaɓe Abubakar Mahmoud SAN da Lauyan Bola Tinubu Wole Olanipekun da kuma Lauyan Jamiyyar APC Akin Olujinmi, alƙalan sun yanke Shawarar jinkirta yanke hukunci kan batun.

Haka nan kotun ta saurari bahasi daga kowane bangare kan yunƙuri ɗan takarar PDP Atiku Abubakar na gabatar da sabbin shaidu gaban kotun.

Latest stories

Related stories

Tinubu ya gana da Sarki Charles III a fadar Buckingham

Shugaban kasa Bola Tinubu ya yi wata ganawar sirri...

PDP ta ki sanya hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya a zaben gwamnan jihar Edo

Jam’iyyar PDP ta ki sanya hannu kan yarjejeniyar zaman...