A ranar Asabar dadaddare Gwamnan jihar Kano ya jagoranci Wani Biki na karrama ‘yan jihar Kano da suka yi fice ta irin
- Chief Air Staff, Air Marshall Hassan Bala Abubakar (Shanono)
- Prof. Shehu Ahmad Sa’id Galadanci, CON (Gwale)
- Dakta. Nasiru Sani Gwarzo,
- Dakta Yakubu Adamu Kofarmata, Babban Sakatere a Ma’aikatar Kula da Jinkai ta Tarayya daga Karamar Hukumar Birnin da Kewaye (Municipal)
- Manjor Janar M S Ahmad daga Karamar Hukumar Shanono.
- Manjo Janar I S Ali (Municipal)
- Major General A M Garba (Dala)
- Major General Sani Sumaila Ibrahim (Sumaila)
- Major General B U Yahya (Bagwai)
- Major General S Y Bashir (Municipal)
- Major General U B Abubakar (Bichi)
- Major General Faruk Mijinyawa (Municipal)
- Major General Jamal Abdussalam (Municipal)
- Air Vice Marshal M Yusuf (Ghari)
- Air Vice Marshal G A Bello (Dala)
- Air Vice Marshal B R Mamman (Ungoggo)
- Air Vice Marshal S K Usman (Nassarawa)
- Air Vice Marshal M S Ibrahim (Bichi)
- Air Vice Marshal K M Umar (Nassarawa)
- Rear Admiral Abdullahi Ahmad (Shanono)
- Rear Admiral Aliyu Gaya (Gaya)
- Rear Admiral Idi Abbas (Nassarawa)
- DIG Dasuki Galadanci (Gwale)
- DDG, DSS Alhaji Ado Mu’azu (Municipal)
- Prof. Engr. Umma Abdullahi (Municipal)
- Prof. (Gynea) Hadiza Galadanci (Gwale)
- Com. 1, Internal Service, ECOWAS, Prof. Nazifi Abdullahi Darma (Municipal)
- Prof. Hamisu Armaya’u Bichi (Bichi)
- Prof. Sagir Adamu Abbas (Dala)
- CP Hajiya Hauwa Ibrahim (Fagge)
- Dr. Rislanuddeen Muhammad (Gwale)
- President of World Engineers, Engr. Mustapha Balarabe Shehu (Municipal)
- First female fellow architecture, Hauwa Hassan Tudun Wada (Nassarawa)
- Comrade Ado Kabiru Minjibir, mni (Minjibir)
- President, Judiciary Staff, Marwan Mustapha Adamu, mni (Municipal)
Ga yadda Bikin karramawar ta kasancewar cikin hotuna.