Saurari premier Radio
22.5 C
Kano
Saturday, September 21, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiTinubu ya gana da Sarki Charles III a fadar Buckingham

Tinubu ya gana da Sarki Charles III a fadar Buckingham

Date:

Shugaban kasa Bola Tinubu ya yi wata ganawar sirri da Sarki Charles III a fadarsa ta Buckingham dake birnin Landan.

Shugabannin biyu sun tattauna batutuwan da suka shafi duniya da nahiyar, da kuma kalubalen sauyin yanayi.

Shugaba Tinubu ya nanata kudurin Najeriya na ganin an shawo kan matsalar sauyin yanayi ta hanyar da ta dace.

Latest stories

Related stories