Mai girma gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf na ziyara a kasar Indiya
A yayin ziyarar ya gana da daliban jihar Kano dake karatu a kasar a jami’oi daban-daban na kasar a babban zauren taro na Jami’ar Sharda.
Ganawar ta kasance a cikin hotuna daga shafin Kwamishina Ilimi mai zurfi na jihar Kano Yusuf Kofar Mata