
Ana sa ran Mai martaba Sarkin Kano Muhammadu Sunusi na II ne zai jagoranci jana’izar tare da wasu a fadarsa
Za kuma a gudanar da sallar jana’izar ce a da misalin Karfe 1:00 na rana.
A inda ake sa ran gwamnan Kano da manyan jami’an gwammati da kuma ‘yan siyasa za su halarta.
Fitaccen dan siyasa, kafin rasuwarsa marigayin shine shugaban Hukumar Kwashe Shara da Tsaftar Muhalli ta jihar Kano REMASAB