
Dan kasar Brazil Marcelo ya sanar da yin ritaya daga kwallon kafa ne ya na da shekara 36 a duniya.
Mai buga gurbin baya, Marcelo a kasance a Real Madrid tun daga shekarar 2007 kafin ya bar kungiyar.
A tsahon lokacin da ya shafe a Madrid, ya lashe kofuna 25 jumulla.