Mai girma gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf na ziyara a kasar Indiya
A yayin ziyarar ya gana da daliban jihar Kano dake karatu a kasar a jami’oi daban-daban na kasar a babban zauren taro na Jami’ar Sharda.
Ga yadda ganawar ta kasance cikin hotuna