Karamin Ministan Noma Sanata Dakta Aliyu Sabi Abdullahi ya ziyarci gidan radio Premier a ranar Talata.
Ga yadda ziyarar ta kasance a cikin hotuna.
Dakta Aliyu Sabi AbdullahiKarmin Ministan a yayin hirar ta musamman a tasharKaramin Ministan tare da shugaban gidana Radio Mal. Abba Dabo a yayin ziyararMinistan tare da Mal. Abba Daba a lokacin ziyararMal. Abba Dabo na mika wa Ministan Kyauta bayan kammala ziyararKaramin Ministan tare da wasu ma’aikatan gidan a yayin ziyarar