Dattawan Kannywood a karkashin Kannywood Foundation da kuma Kamfanin ABNUR sun gabatar da taron addu’oin rasuwar Nura Sharu da sauran ‘yan uwa abokan aiki da suka rasu.
An gudanar da taron a ranar Lahadi a cibiyar matasa ta Social Welfare a Gyadi-gyadi.
Taron ya samu halartar shugabannin gidaniyar da dattawan masana’antar tare da jarumai da sauran masu fada a ji na masana’antar.
Ga yadda taron addu’ar ya kasance cikin hotuna.
















(Hotuna daga shafin Abdul Amart a Facebook)
