
A ranar Litini ne shugaba Tinubu ya yi bikin karrama kungiyar mata ‘yan wasan kwallon kafa ta Super Falcons da suka ciwo kofin gasar kwallon kafa rukunin mata na Africa WAFCON karo na 10.
Ga yadda bikin ya gudana cikin hotuna a fadar shugaban kasa a Abuja.



