Labarai Da dumi-dumi Gwamnati Tarayya Ta Sanya Asibitin Aminu Kano Cikin Jerin Asibitocin da za su Rage Kuɗin Wankin Ƙoda Asiya Mustapha Sani August 21, 2025 2396 Gwamnatin Tarayya ta ƙara Asibitin Koyarwa na Aminu Kano cikin jerin cibiyoyin lafiya da za su rika... Read More Read more about Gwamnati Tarayya Ta Sanya Asibitin Aminu Kano Cikin Jerin Asibitocin da za su Rage Kuɗin Wankin Ƙoda
Labarai Da dumi-dumi An Kama Dan Shugaban Ƙungiyar Boko Haram Muhammad Yusuf August 19, 2025 2770 Hukumomin tsaro a Chadi sun kama dan Muhammad Yusuf mai suna Abdarhman Yusuf, wanda ake zargin yana... Read More Read more about An Kama Dan Shugaban Ƙungiyar Boko Haram Muhammad Yusuf
Da dumi-dumi Labarai Jami’an tsaro a Kaduna sun kama wani mutum da kuɗi Naira miliyan 25 da ake zargin sayen kuri’a ne August 16, 2025 1528 Jami’an tsaro sun kama wani mutum da tsabar kuɗi Naira miliyan 25 da ake zargin kuɗin sayen... Read More Read more about Jami’an tsaro a Kaduna sun kama wani mutum da kuɗi Naira miliyan 25 da ake zargin sayen kuri’a ne
Labarai Da dumi-dumi NDLEA ta lalata gonar tabar wiwi a Jihar Gombe August 14, 2025 711 Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) reshen Jihar Gombe ta bayyana lalata wata... Read More Read more about NDLEA ta lalata gonar tabar wiwi a Jihar Gombe
Labarai Da dumi-dumi Killace Wuraren Kiwo Zai Rage Rikicin Fulani da Manoma – Janar Musa August 14, 2025 617 Babban Hafsan Tsaro na Kasa, Janar Christopher Musa, ya bayyana goyon bayansa kan killace wuraren kiwo a... Read More Read more about Killace Wuraren Kiwo Zai Rage Rikicin Fulani da Manoma – Janar Musa
Da dumi-dumi Labarai Gwamnatin Kano ta baiwa hukumomin gwamnati motoci fiye da 20 da babura 15. August 11, 2025 698 Aminu Abdullahi Ibrahim Gwamnatin Kano ta ce zata cigaba da karfafawa ma’aikatu da hukumomin gwamnati gwiwa ta... Read More Read more about Gwamnatin Kano ta baiwa hukumomin gwamnati motoci fiye da 20 da babura 15.
Da dumi-dumi Labarai Jonathan yafi kowa cancantar zama dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP-Sule Lamido August 9, 2025 572 Tsohon Gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya ce Tsohon Shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan ne ya fi dacewa... Read More Read more about Jonathan yafi kowa cancantar zama dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP-Sule Lamido
Da dumi-dumi Labarai Daruruwan mata a Zamfara sun yi zanga-zanga kan ƙaruwar hare-haren ƴanbindiga August 8, 2025 906 Rahotanni sun bayyana Ɗaruruwan mata ne tsofaffi da masu shayarwa suka gudanar da zanga-zangar lumana a Gusau... Read More Read more about Daruruwan mata a Zamfara sun yi zanga-zanga kan ƙaruwar hare-haren ƴanbindiga
Da dumi-dumi Labarai Gwamnatin tarayya ta yaba kokarin Jami’ar Baze na samar da asibiti na zamani August 8, 2025 471 Gwamnatin tarayya ta yaba da yadda Jami’ar Base ta samar da wani asibiti mai cike da kayan... Read More Read more about Gwamnatin tarayya ta yaba kokarin Jami’ar Baze na samar da asibiti na zamani
Labarai Da dumi-dumi Gwamna Abba Kabir Yusuf Ya Tallafa Wa Iyalin ’Yan Wasan Kano 22 da Suka Rasu a Hadarin Mota August 7, 2025 394 Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya bayar da kyautar fili da kuma naira miliyan biyar... Read More Read more about Gwamna Abba Kabir Yusuf Ya Tallafa Wa Iyalin ’Yan Wasan Kano 22 da Suka Rasu a Hadarin Mota