
An soma jigilar alhazan jihar Kano zuwa kasa mai tsarki don gudanar da aikin Hajin shekarar 2025 a wani biki na musamman filin jirgin sama na Malam Aminu Kano.
An gudanar da bikin ne a ranar Laraba a karkashin Mataimakin Gwamna Aminu Abdussalam da kuma Sarkin Kano Muhammadu Sunusi na II.
Ga yadda bikin ya gudana cikin hotuna.





