
Shirye- shirye sun yi nisa na jana’izar Muhammadu Buhari da kuma binne shi gidansa a Daura,
Wakilan Primier Radio sun rawaito yadda shirye-shirye suka yi nisa na jana’izar tsohon shugaban a gidansa dake Daura da kuma yadda ake haka kabarin marigayin.
Wakilan namu sun kuma rawaito tarin jama’ar da ta ke turuwar zuwa gidan dan yin ta’aziyya.