
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sanar da sanya dokar ta ɓaci a jihar Rivers tsawon watanni 6,
Sakamakon rikici tsakanin gwamnan jihar Siminalayi Fubara da kumar majalisar dokokin jihar.
Tinubu ya s Najeriya anar da hakan ne ranar daren Talata da dare.
“Karkashin tanadin doka dake kunshi cikin kundin tsarin mulkin kasar nan sashi na 305 na dakatar da gwamnan jihar da mataimakinsa da kuma majalisar dokokin jihar”. In ji shugaba Tinubu
Shugaban ya kuma ayyana tsohon shugaban rundunar sojin ruwan kasar nan Vice Admiral Ibok Ete Ibas Mai ritaya, a matsayin shugaba mai cikakken ikon da zai tafiyar da mulkin jihar baki daya, amma banda bangaren Shari’