Saurari premier Radio
37.5 C
Kano
Tuesday, June 25, 2024
Saurari Premier Radio
HomeTagsPDP

Tag: PDP

spot_imgspot_img

Fadar shugaban kasa ta mayar da martani ga babbar jam’iyyar adawa ta PDP

Fadar shugaban kasa ta mayar da martani ga babbar jam'iyyar adawa ta PDP, da ɗan takararta na shugaban ƙasa Atiku Abubakar, dangane da zargin...

PDP ta bukaci hukumomin kasa da kasa su kakabawa shugaba Buhari takunkumin tafiye-tafiye

Jam’iyyar PDP ta bukaci hukumomin kasa da kasa su kakabawa shugaba Buhari takunkumin tafiye tafiye bayan mika mulki. Tace matakin zai zamo sakamakon abinda ya...

Abinda Tinubu yaje yi a Turai | Premier Radio | 14.04.2023

APC ta ce shugaban kasa mai jiran gado Bola Ahmad Tinubu yana hutawa a Turai gabanin kama aiki gadan gadan bayan rantsuwa a 29...

“Baka ci zabe ba”-Martanin INEC ga AA | Premier Radio | 12.04.2023

Hukumar zaɓe Mai Zaman Kanta ta kasa INEC ta mayar da martani kan ɗan takarar shugaban ƙasa a jam'iyyar PDP Atiku Abubakar dangane da...

Yadda dan majalisa ya kama wanda ya kayar da shi a zabe | Premier Radio | 26.03.2023

Zababben dan majalisar dokokin jihar Yobe, Lawal Musa Majakura, yayi Karin bayani kan yadda abokin takararsa, dan majalisa mai ci Ahmed Mirwa ya daure...

Dole gwamnati ta saukakawa mutane radadi kan batun sauyin kudi -Atiku

Hafsat Bello Bahara   Dan takarar shugaban kasa a jamiyyar PDP Alh. Atiku Abubakar yabi sahu dan takarar shugaban kasa na jamiyyar NNPP Sanata Rabiu Musa...

Wike yayi barazanar hana Atiku yakin neman zabe a filin wasa na jihar Rivers

Gwamnan Jihar Rivers, Nyesom Wike, ya yi barazanar soke izinin yin amfani da filin wasa na Adokiye Amiesimaka da ke Fatakwal, babban birnin jihar,...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img