Kalli yadda Ronaldo da Messi da kuma sauran wasua fitattun ‘yan kwallo na duniya suka yi bikin Krsimeti tare da iyalansu.
A ranar Laraba ne aka yi bikin Krismeti a duniya. Ga yadda wasu fitattun ‘yan kwallon suka yi bikin tare da iayalansu a garuruwa daban daban na duniya.