
Sarkin Kano Muhammadu Sunusi na II ya gudanar da hawan Nasarawa zuwa gidan gwamnatin Kano a bisa al’ada a ranar ta uku na bukunkuwan Sallah Babba a jihar.
Sarkin ya je ziyara ne a mota sabanin dawakai karmar yadda aka saba a bisa al’ada sakamakon haramta hawa dawakan da Jami’an tsaro suka yi a birnin bisa dalilin tsaro.
Ga yadda hawan ya kasance cikin hotuna:





