A safiyar ranar Laraba ne aka yi jana’izar Malam Abdullahi Shu’aibu da aka fi sani da Karkuzu a garin Jos.
Ga yadda jana’izar ta gudana cikin hotuna.
Wasu daga cikin wadanda suka halarci sallar jana’izar (Hoto: Dokin karfe/facebook)Tanimu Akawu daya daga cikin jaruma Kannywood a yayin jana’izar (Hoto: Dokin karfe/facebook)Abubakar 3sp daya daga cikin daraktocin Kannywood da ya halarci jana’izar (Hoto: Dokin karfe/facebook)Gawar marigayi Karkuzu bayan yi masa sallah a garin Jos (Hoto: Dokin karfe/facebook)
Tsohon dan wasan kwaikwayon ya rasu a ranar Talata da dare bayan ya sha fama da rashin lafiya.