Labarai Labaran Kano Gwamnatin jihar kano ta zama ta farko wajen bada gudumawar kudi don bunkasa samar da abinci – UNICEF Muhammad Bashir Hotoro July 30, 2025 851 Asusun tallafawa kananan yar na majalisar dinkin duniya UNICEF ya yabawa gwamnatin jihar Kano bisa yadda ta... Read More Read more about Gwamnatin jihar kano ta zama ta farko wajen bada gudumawar kudi don bunkasa samar da abinci – UNICEF
Da dumi-dumi Labarai Gwamnan Kano ya rantsar da Sarkin Lafiya a matsayin uban jami’ar Northwest July 26, 2025 1121 Gwamna Abba Kabir Yusuf ya rantsar da sabon uban jami’ar ne yayin bikin yaye ɗaliban da suka... Read More Read more about Gwamnan Kano ya rantsar da Sarkin Lafiya a matsayin uban jami’ar Northwest
Labarai Labaran Kano Gwamnatin Kano na shirin kidayar makabartu da wuraren ibada July 24, 2025 903 Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da shirin gudanar da cikakken aikin tattara bayanai kan adadin makabartu, masallatan... Read More Read more about Gwamnatin Kano na shirin kidayar makabartu da wuraren ibada
Labarai Labaran Kano Tax Justice ta baiwa kungiyoyin alumma horo kan bibiyar kasafin kudi. July 23, 2025 694 Aminu Abdullahi Ibrahim Kungiyar tabbatar da adalci a sha’anin haraji da shugabanci a nan Kano (Tax Justice... Read More Read more about Tax Justice ta baiwa kungiyoyin alumma horo kan bibiyar kasafin kudi.
Labarai Da dumi-dumi 2 Kwamishinan ‘Yansanda ya tsaurara bincike kan Mesar da ta kubuce a birnin Kano – Sarki Sunusi July 22, 2025 1708 Mai Martaba Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II, ya bukaci rundunar ‘yan sandan jihar Kano da... Read More Read more about Kwamishinan ‘Yansanda ya tsaurara bincike kan Mesar da ta kubuce a birnin Kano – Sarki Sunusi
Labarai Labaran Kano Majalisar dinkin duniya ta kudiri aniyar tallafawa gwamnatin Kano a bangarori da dama. July 20, 2025 790 Majalisar dinkin duniya ta kudiri aniyar tallafawa gwamnatin Kano a bangarori da dama domin dacewa da muradun... Read More Read more about Majalisar dinkin duniya ta kudiri aniyar tallafawa gwamnatin Kano a bangarori da dama.
Labarai Labaran Kano Littafin da Dr. Usman ya kaddamar a Kano ya haifar da nazari kan waye gaskiyar Wanda ya mallaki Najeriya-Talakawa Ko ’Yan Siyasa? July 20, 2025 531 Daga Mukhtar Yahya Usman A ranar Asabar da ta gabata ne tsohon Ministan Tsare-tsare da na kudi... Read More Read more about Littafin da Dr. Usman ya kaddamar a Kano ya haifar da nazari kan waye gaskiyar Wanda ya mallaki Najeriya-Talakawa Ko ’Yan Siyasa?
Da dumi-dumi Labarai Zamu hada kai da ƴan sanda don magance fadan daba-Hukumar shari’a July 9, 2025 1348 Hukumar shari’a Hukumar ta kano zata hada hannu da rudunar yan sada domin kawo karshen daba Shari’a... Read More Read more about Zamu hada kai da ƴan sanda don magance fadan daba-Hukumar shari’a
Labarai Da dumi-dumi 2 Gwamnan Kano Ya Fitar Da Karin N6B Don Biyan ‘Yan Fansho July 8, 2025 570 Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da fitar da ƙarin Naira biliyan 6 domin biyan haƙƙin... Read More Read more about Gwamnan Kano Ya Fitar Da Karin N6B Don Biyan ‘Yan Fansho
Labarai Labaran Kano Namadi Sambo Ya Yaba Wa Ayyukan Gwamnan Kano July 8, 2025 937 Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Arc. Namadi Sambo, ya nuna gamsuwarsa da yadda Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba... Read More Read more about Namadi Sambo Ya Yaba Wa Ayyukan Gwamnan Kano